Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu, ya kafa ƙungiyar haɗin gwiwar ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban ...
Daga taya shi murnar ganin shekaru 70 a duniya, an zuga Rabiu Kwankwaso ya kyale Peter Obi. An ba jagoran Kwankwasiyya ...
Majalisar Tattalin Arzikin Ƙasa ta amince da shirin kwanaki 90 domin rage tsadar rayuwa, sauƙaƙa farashin abinci da inganta ...
Wasu yan bindiga dsun yi awon gaba da shugaban matasan jam’iyyar APC na mazabar Ogbabede da ke yankin Abocho, a ƙaramar ...
Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta bayyana kwarin gwiwarta kan ikon Najeriya na shawo kan bullar cutar Ebola da aka tabbatar ...
Limaman Musulunci biyar a Barkin Ladi, Plateau, sun koka kan barazanar tsaro, zargin kama mambobinsu da kona gidaje, tare da neman gwamnatin tarayya ta yi adalci.
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe sabon malamin makaranta a Jihar Sokoto, Maniru Sa’adu Imam, tare da wasu mutum ...
Gwamnan Enugu, Peter Mbah, ya ce Najeriya ba za ta iya sake dawo da tallafin man fetur ba, yana mai gargaɗin cewa hakan zai ...
‘Yan kungiyar G100 da gaske su ke yi wajen magance matsalar raba kan ‘yan adawa.Gamayyar hamayyar ta kusa fito da ‘dan takaran da ake sa ran kowa zai bi bayan shi.
An cire Limamin wani masallaci a unguwar Madina da ke cikin garin Bauchi, Imam Dahiru Abubakar, daga mukaminsa bayan zargin ...
Majalisar Malaman Musulunci ta Najeriya ta gudanar da taro a jihar Kaduna, ta buƙaci ’yan Najeriya da su guji sayar da ...
Ministan lafiya a Najeriya, Ali Pate ya ce gwamnati ba ta haramta manyan tarukan siyasa ba saboda Ebola, amma za ta tuntubi ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results