Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu, ya kafa ƙungiyar haɗin gwiwar ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban ...
Wasu yan bindiga dsun yi awon gaba da shugaban matasan jam’iyyar APC na mazabar Ogbabede da ke yankin Abocho, a ƙaramar ...
Daga taya shi murnar ganin shekaru 70 a duniya, an zuga Rabiu Kwankwaso ya kyale Peter Obi. An ba jagoran Kwankwasiyya ...
Ministan lafiya a Najeriya, Ali Pate ya ce gwamnati ba ta haramta manyan tarukan siyasa ba saboda Ebola, amma za ta tuntubi ...
Hukumar CDCFIB ta ce za ta sake buɗe shafinta na ɗaukar ma’aikata daga ranar 28 ga Oktoba zuwa 13 ga Nuwamba, 2026, domin ...
Seyi Makinde ya yi tsalle daga kan dandamali a jihar Ondo, inda ya ƙalubalanci ’yan takarar shugaban ƙasa na zaben 2027 su ...
Rundunar juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta ce tana shirin bayyana wani sabon makami da ta kira “Uban Dukkan ...
Majalisar Tattalin Arzikin Ƙasa ta amince da shirin kwanaki 90 domin rage tsadar rayuwa, sauƙaƙa farashin abinci da inganta ...
Wata Babbar Kotun Kano ta yanke wa Ayuba Sani Tumfafi hukuncin daurin shekaru 10 a gidan gyaran hali bayan ta same shi da ...
Jam'iyyar APC a Bauchi ta musanta kawance da Gwamna Bala Mohammed da APM, inda ta bukaci gwamnan ya shiga jam’iyyar domin ...
Sojojin Amurka da Isra’ila sun tsara sabbin hare-hare kan Iran bayan zaɓen tsakiyar wa’adin Amurka, inda ake sa ran za a kai ...
Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta bayyana kwarin gwiwarta kan ikon Najeriya na shawo kan bullar cutar Ebola da aka tabbatar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results