Tsawon sama da karni daya tun lokacin da aka bullo da bayar da lambar yabo ta Nobel a 1901, Larabawa kadan ne suka ci lambar, to amma fa aduk lokacin da wani Balarabe ya samu lambar za a ga cewa ya yi ...
A Najeriya 'yan ƙasar da dama na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan ƙorafin da majalisar wakilan ƙasar ta yi kan rashin nuna daidaito dangane da lambobin yabon da aka bai wa shugabanta da na ...